

A cire yaron da ke hoto na farko gaba ɗaya, sannan a saka yaron da ke hoto na biyu a daidai wannan wajen. A daidaita shi daidai da matsayin da yaron farko yake (tsayi, kusurwa, da nisan kyamara). A bar background, tabarma, jarka, da haske kamar yadda suke a hoto na farko. ABUBUWAN DA DOLE A KIYAYE: - Hannaye: yana riƙe maballin rigarsa da yatsu biyu-duka - Fuska: tana kallon gaba amma a ɗan karkace - Expression: shiru, natural (ba dariya, ba canji) A daidaita haske, inuwa, da launi yadda zai haɗu da hoto na farko sosai. Kar a canza fuska, launin fata, jiki ko kaya. A fito da shi ultra realistic, ba tare da kuskure ko haɗawa mara kyau ba.